chapter 99

1.7K 135 2
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******
  Bata damu da katoton cikin dake jikinta ba ta nufi maheer gadan gadan da takalmi zata kwada mishi... Zagaye compound din gidan suke fuskarta shame shame da hawaye daidai sanda murad da hydar suka shigo...

Da Sauri ya nufi bayan murad ya 6oye yana cewa "please hold your wife I think pregnancy hormones ya motsa..."

Haidar ya banka mata harara bashiri ta tsaya tana share hawaye da bayan hannunta "kewai haryanzu baki girma bane..."

"Yaa haka mallam..."murad da maheer suka fada a tare...

Haidar ya kallosu yace "maida wukar... Yanzu karku hademun kai... Da dayama yana kare balle kun hadu biyu."

Murad ya janyo hannu matansa...ya rada mata a kunne Alan ta wurga Dama mai hali bai fasa halinsa sanda miemie ta wurgesa da takalmin nan hankalinta ya kwanta suka shige da Sauri.

Maheer da hydar sukasa dariya tareda karisa wa ciki... Hada idanu sukayi sakamakon ganin murad durkushe a kasa yana baiwa miemie dake kan kujera sai huci take ruwa... Yana lallaminta...

Yadago ya kalli maheer tareda basa sarcastic look "thank you so much doctor..."

"I think I'll change your name to sarcasm... "Maheer ya rolling idanu tareda karisowa gabanta ya rike kunne yace "am soooo sorry murads princess... Our future queen insha Allah...Twin mother of twins..."

Miemie ta banka masa harara yajuya suka hada ido da murad ya kashe masa idanu... "Please emperor's Duckie..." Ruwan hannunta ta watsa masa a kansa kafun tadan huci...

Haidar dake zaune ya nade hannu a kirji yana kallon ikon Allah... "Are you satisfied?"murad ya tambaya... Ta girgiza kai

Maheer dake goge gashin kansa da handkerchief yayi saurin matsawa yace "bani ba this time around..."ta kallo inda hydar yake

Maheer ya kyalkyale da dariya murad kuwa yayi zugum yana muzurai Yamata alamar please tamake kafada.

Murad ya langwa6ar dakai yace "big brother your turn."

Haidar ya zaro idanu yadubi miemie data tura baki yace "you no get sense...so you want me to apologize.... For what?"

Kuka zatasa murad yayi saurin riko hannunta..."please don't cry baby... "Ya juya yayiwa hydar baby face yace "please yaya... Pleaassssse I beg of you ko sorry say dayane."

"You never apologize for what you did to her  before..."cewar maheer...

"Seriously... If I'd apologize then mama da baba zasuyi tunda discipline na mata..."

Dakyar suka lallaba hydar yace sorry sau daya habawa miemie sai tsalle yau yaa hydar yace mata sorry murmushi kurum yayi Dan miemie bazata ta6a girma.... Daki tashiga gun meelah dabarsu a gun...

Murad ya zauna kan kujera yana sauke numfashi yace "you both save my ass today..."duka sukayi dariya...

"Kai dakake biye mata kenan... "Cewar hydar...

"Am scared she'll get mad at me... Wannan cikin nata zai iyasa tamun dukan tsiya..."

"God help you..."Cewar maheer yana dariya hydar ya karba "da mukusheka zatayi ko kamanta sunanta Mariam."

"I don't care... Ko markadani zatani yi kullum I wouldn't care cause every blessing day kara Sonta nakeyi."ya lumshe idanu.

"Don't forgot we're your inlaws..."Cewar maheer hydar ya daga kai.

Ido daya yabude yana kallonsu can yarufe yace "inlaws ne kurum ina ba father ko mother in law ba..."

"Maganinkan sai ita."dukansu ukun sukayi dariya...

******

  Angama biki lafiya inda khaleel zaiwuce da matarsa kano... Faruk kuwa suka wuce lagos...yaa deeku da abeedah tareda afdal da afeeq suka koma kaduna ammah kam anbaiwa mama saboda yanzu ba yara gabanta ammar ne kawai.... Maheer da meelah,hydar da sarah sai murad da miemie tareda zarah suka koma abuja tareda ikko dazata zauna da miemie har haihuwa.

Ma'auratan duka suna zaman lafiya... Ga aminci dake tsakaninsu dukansu... Meelah ma tashiga chain din su miemie... Little maheer ko yadawo gun miemie yace bazai komaba mommysa tafison unborn baby.

Ranar Friday miemie ta santalo yaranta kyawawa Mace Dana miji... Bata samu Matsala ba ta haihu sumul garau... Namijin wani murad yayi kakinsa.... Macen kuwa sak miemie ranar Tasha zolaya gun khaleel Allah sa karsuyi halinsu itada ammar.

Murna agun murad ba'a cewa komai... Hajjoh da mai Martaba sun zo ganin babies.

Ranar suna ita kanta batasan sunayen da murad yamusu huduba ba saidai taji Allah ya raya abubakar sadeeq da Aisha (sahresh)  sunci sunan yaa deeku da momy Aisha margayiya... Sosae ya deeku yayi Murna kuma ya nuna godiyarsa wajen kashe musu kudi sosae...

Da sati biyu zarah ta santalo yarta mace da kwana uku Sarah itama tahaihu ya mace inda yar zarah taci nanah khadeejah yar Sarah kuwa fatimah batool...

******

Miemie tasamu duk wani farin ciki a rayuwa saidai ayi fatan na lahira... Tsaye take a balcony tana tuno rayuwarta a da da challenges data facing wai yau gashi itace harda yaya... Hawaye taji yana gangara a fuskarta...

Jitayi an rungumeta ta ba... Juyowa tayi tarungume murad sosae a kirjinta...jin danshi a rigarshi yasa ya dago da fuskarta yana kallonta.

"What happen?"ya tambaya worriedly tamkar shima zaisa kukan.

Dago idanunta tayi ta kalli nashi ahankali tace "I love you."kissing forehead dinta yayi tareda Kara rungumeta team yace "your tears stab my heart...I don't ever wanna see them again."ya kissing hawayen

"It's not possible..."tafada wasu na zubowa...

"Why?"

"I've to thank Allah for sending you in my life... You changed my life emperor... I can't thank him just like that without tears."

Ya katseta "is it? Then I should cry every second, minutes, and hours."ya kalli cikin Idonta "ehm I should cry the whole because I'll thank Allah for making you part of my life, my world and soul... You made a complete man... You produce beautiful kids for me... You made me complete mariam... I can't imagine my life without you."

Hugging juna sukayi sosae kowa najin dan uwansa aransa fiyeda komai aduniya.

   _jeeddah_
*_MiemJeed#OneLove_❤*

Vote, comment. And share

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now