In dedication to
Miemiebee 👄******
Time passes on saura one week miemie ta koma bauchi, rayuwar gidan ta koma daidai kowa na farin ciki da walwala, kwanaki ya saura asake wanke mai martaba kuma har a lokacin bai bayyana samun sauk'insa wa koya ba yanaso yai musu bazata.
Zaune miemie tsakiyar gadon hajjo rik'e da wani k'aton album a hannunta tana kallon pictures take zarah na gefenta tana tayata tare da mata bayanin mutanen dake ciki da duk Wanda ya danganci gidan harda mummy Aishan murad.
Hajjo dake zaune kan dardumar sallah tana tayasu da murmushi.
"Ikon Allah zarah shan baki kenan...shiyasa naga la66anki k'ato Ashe da walak'in."tai mata wink tana dariya.
Zarah ta watsa mata hararar wasa ta ta6a la66anta tace.
"Banson sharri miemie,a hakan ne lips dina kato, yo ae naki yafi nawa girma."
"Kutt...da bakisha baki ba sai ki gayamun haka..."
"Ke bakishan bane,jibi lips naki har jaa suka koma..."ta murguda baki.
Dariya miemie tasa tace.
"Kema kinsan dana sha da ba haka ba...me k'aton lips kawai"tafada cikin wasa.
Pillows din gefenta tahau bugun miemie dashi itama tana ramawa.
Hajjo data gama shafe addu'a tace.
"Kun fara ko..."
"Yauwa Hajjo please duba dakyau da lips dinta da nawa wanne yafi k'ato."cewar zarah tana hararar miemie dake dariya
"Ni da allah karku sani cikin fad'arku flu da bata k'arewa."
"Hajjo fad'a please..."cewar miemie tana kan mata dariya.
"Yo duk Wanda ya shiga tsakaninku ma ae kunya zaiji..."
Amatullah data lek'o d'akin tace.
"Carrot Infad'a..."
"Yauwa ama zoki fad'a..."cewar miemie
"Wanda yasha baki yasan kanshi...shiyasa nasa lips din yayi k'ato."tana kaiwa nan ta finke dan tasan zarah na iya bugunta.
"Zaki dawo ae don ubanki..."
Ta dubi miemie da hajjo dake mata dariya ta tura baki tana batsewa.
"ae damaku bakinku d'aya."
"Me abun tada jijiyoyin wuya Fatima, idan kinsan bakinki ba k'ato bane sai karki ji haushi..."cewar hajjo tana taya miemie dariya had'i da gwalo.
Zatayi magana miemie ta flipping next page da sauri ta rik'e baki tareda waro idanu.
"Unbelievable...don't tell me wannan emperor ne..."ta kuma kwashewa da dariya.
Zarah tana dariya tace.
"Kamarsu d'aya da yah safwan suna k'anana bazan gane ba."
Amatu data shigo rik'e da fruit salad a hannunta ta lek'a tasa wani dariya ta dubi hajjo dake mik'ewa tace.
"Hajjo wannan wanene mai shan yatsa ya rik'e cibiya bai masan an d'aukesa ba."ta karba tana nuna mata.
"Murad da safwan duk sunsha yatsa...but idan kukaga mai Pampers to murad ne dan da ko kad'an baison sa Kaya..."
Duka sukasa dariya.
Hajjo taciro wani album cikin wardrobe da sauri miemie tasa hannu ta amsa.
"Wannan pictures d'in yarintar murad ne duka aciki."
Har rige rigen bud'ewa suke.
First page dasuka bud'e saida miemie ta kwanta dan tsabaragen dariya.
Hannunsa d'aure akan ciji yatsansa a baki, dukda kamar tana nan farin fatansa ya haska dukda kalan black and white ne.
"OMG! The great PMB yasha yatsa can't wait to upload this on social media..."tafad'a tana kwasar dariya.
Hajjo dake dariya tace
"Kyako gamu dashi babu ruana karma kice nina baki..."
"Nidai nawa Ido yatashi maganinki...tunda ni aka raina dan ansan ba iya ramawa zanyi ba"cewar zarah
"Inama zai sani saidai yaga anyi tagging d'insa..."cewar amatu.
"Banda naje na fad'a masa..."
"You dare to...harda naki zan had'a"
Da sauri zarah ta kama bakinta tana hararsu duka sukasa dariya.
Wayarta ta jawo zata snapping pic d'in muryar murad yasa ta dakata tare da runtsa Ido tana cije hak'ora.
"Hand me over the album..."
Dakewa tayi tana kallonsa tace
"And why shall I?"ta tambaya in a sarcastic way.
Nodding kai yayi alamar komai ya faru ke kika jiwo
"It's a command not suggestion."ya fad'a kai tsaye.
Miemie takalli hajjo dake kallonsu tana murmushi ta langwa6ar da kai tare da 6ata fuskar kalar tausayi alamar da shigar mata.
"Hajjo say something..."
"Murad meye matsalarka?"hajjo ta tambaya in a serious tune.
"Album d'ina na demanding..."yafad'a bayan ya 6ata fuska.
"Auu! Yaushe ya zama naka? Ina ca kayi ba bakaso..."
"To dan nace banaso ae ba cewa nayi abaiwa wani ya gani ba."yafad'a yana dan tura baki tare 6a66ata rai
Miemie tayi murmushin mugunta tana kallonshi inda yake kallonta har ya fara cika.
"Sai ka kwata to..."
"Umma kinaji fa uploading zatayi..."
"And so?"tafad'a with full of sacasm
"Why are you always siding with her..."yafad'a furiously
"Meyasa bazanbi bayanta ba...da naka ne saika kwata but nawane ni na bata."
"Inason kayana yanzu..."
Bata kulashi ba tasa kai tafice tana cewa yazo ya fitar mata a daki.
Maida kallonsa yayi ga miemie dake masa gwalo tare da fara snapping pics din a wayanta tana dariya tana cewa
"The great Prince Murad Bayero say hello to Facebook, instagram, whatsApp, Twitter, es..."kamun ta k'arisa taji an fisge album din a hannunta.
Zarah tace
"Yauwa yah murad She's been teasing me earlier duka suka had'e mun kai...yanzu it's her turn."tak'arishe da dariya.
Miemie tayi saurin mik'ewa ta dubi amatu dake santin fruit salad dinta a gefe sai Ido take binsu dashi tana dariya alamar tana enjoying scene d'in kana tamaida kallonta da murad inda yake smirking yace
"Don't even try this next time... Or umma zaki k'ira ta k'watar miki..."ya fad'a sarcastically
Harya juya tace
"You go with the album tunda naka ne but remember my phone is mine I can do whatever I want with it..."
"What do you mean?"ya juyo tareda nufan inda take cikin sauri.
"Of course komai yana cikin baby na..."tafad'a in between laughter tana d'aga wayar sama.
Hannu yasa zai kar6e wayan tayi saurin ankara ta kawar gefe.
Zarah ta cewa murad ya amsa kar ya barta while zarah sai shooting take a wayarta tana dariya.
Tsere suka fara a d'akin dataga yana k'ok'arin kwacewa da gaske yanufi inda umma ke a falo har batasan ta buge jaleelah dake shigowa ba ta bisu da Ido inda murad ked'auke da dariyaa fuskarsa yana k'ok'arin cimma miemie.
Take wani k'ololon bak'in ciki ya tokare mata mak'oshi tana kallon su zarah suka bi bayansu batare da sun kalli inda take ba,sa kai tayi ta fita dan bazata iya ganin kayan bakin ciki ba.
Bayan hajjo miemie ta 6oye tana dariya had'i da sauk'e numfashi.
"Hajjo kin ganshi ko?"
"meye haka kuma?"hajjo ta mik'e tare da sake 6oye miemie a bayanta.
Miemie tayi saurin cewa.
"Ask him hajjo... Na rigaya na maida masa album nasa already bansan kuma me yakeso ba."
"Miemie kiji tsoron Allah, na phone naki fa?"cewar zarah.
"Meye a wayan?"ta tambaya tana hararar ta.
"Kyalesu mariam zo ki zauna anan naga Wanda zai matso inda kike..."
"Let her be zarah..."cewar murad yana hararar miemie dake masa gwalo ta lafe jikin hajjo.
"Don't even try messing with me duckie...Delete those pics immediately."yad'an 6ata rai.
"If not huh? What will you do about it?"ta tambaya teasingly
kallon zaki sani yai mata tace.
"None of you have my pictures balle kace zaka ram saidai in bauchi zakaje ka d'auko..."
"Really?"ya d'aga mata eyebrow d'aya.
"Laptop naki fa..."cewar amatu.
"Tomatoe..."
Zaro idanu miemie tadubi amatu data rufe bakinta tana zare idanu tayi sorry face.
Maida kallonta tayi inda murad ke tsaye taga wayam bashi ba dalilinsa.
Da mugun sauri ta mik'e tabi bayansa duka suka bisu da da dariya hajjo kuwa wani dad'i takeji a ranta yadda murad yasake yadawo walwala cikin yan uwansa har a zuciyarta tana k'aunar miemie.
K'ofar d'akin taje already har ya shiga murd'a k'ofan tayi taji yasa lock,bubbugawa tafara tana cewa.
"Emperor please come out...this isn't right..."
_SILENCE_
"PLEASE emperor... Bakyau ganin sirrin wasu..."
_SILENCE_
"Okay okay fito ka amsa wayar ka goge da kanka I surrender but please do not touch my things..."
Kafun ta k'arisa ya bud'o k'ofar d'auke da system d'inta which is half open alamar akwai abunda ya hanasa rufuwa aciki.
"Get out of my way..."ya umurta
"Please emperor..."
"What for?"ya maidata sokuwa
Mik'a masa wayarta tayi tareda masa kalar tausayi.
"Here's the phone kayi duk abunda kaga dama but please hand me back my MacBook..."
Wani sarcastic look ya watsa wa hannunta dake rik'e da wayan yace.
"Is this a phone or remote control..."
Hanci ta bud'e tana kallonsa inda yake mata smirking.
Dataga idanfa ta mayar masa to zata worsening situation d'inne yasa ta sake langwa6ar da face tace.
"Please..."
"Hold your please or whatever kuma bana buk'atar remote control d'inki...abunda nayi niya zanyi no backing out...now move out of my way."ya ra6a ta gefenta zai wuce tayi saurin tarewa.
"What now?"ya d'an 6ata rai.
Narai narai tayi da idanu.
"Am.. Please emperor ka bani kayana am sorry Allah bazan sake ba."
Kallon k'urilli yayi Mata na seconds yadda ta marairaice masa kana yace.
"What's so secluded in it da bakyaso a gani."
Tura baki tayi tace.
"It's none of your business..."
Dan dariya ya sake kad'an yace.
"Whatever it is I don't care either..."
Ya ra6a tasa hannu zata kar6a ya d'aga sama, tiptoeing tayi tanason isowa amma ta kasa, sai tsalle take amma ina, duk abunda take idanunsa bisa kanta yana murmushi.
Data gaji dan kanta ta hak'ura tana sauk'e numfashi.
"C'mon emperor, everybody need privacy..."
"Really? Is that why kika d'auki album d'ina zaki bazawa duniya? Duk a cikin privacy ne?"
Shiru tayi tana tura baki.
Dan dariya yayi kana yace.
"By the way nasan ba laptop din kikeso cause nasan akwai password..."
Cire diary d'in yayi a tsakani kana ya d'aura mata laptop d'in a hannunta yana murmushi
"Here you go..."yana kaiwa nan ya ra6a zai shige dak'insa tayi wuf tace.
"Emperor ple..."bata k'arisa ba ya rufe k'ofarsa ya barta tsaye agun,harara tabi k'ofar dashi tana kwafa shikenan zai gane mata sirrinta.
Bud'e k'ofar dakinta tayi ta shiga jaleelah dake bakin kofar d'akinta ta matse hawayenta kana ta shige ciki.
******
"Wow!"cewar zarah da idanunta ya sauk'a kan hoton khaleel dake system d'in miemie.
Duka suka kallota amatullah dake gefenta tace.
"Who's this handsome?"ta fad'a tana kar6e laptop d'in.
Miemie dake rik'eda popcorn ta sako kai ganin hoton khaleel yasa ta saki dariya tareda rufewa zarah bakin data sake.
"Yah khaleel ne."ta basu amsa a tak'aice.
Jaleelah dake raku6e gefe guda rik'e da wayarta ta tsinci kanta da d'an lek'owa idanunta ya sauk'a kan picture'n khaleel kasa d'auke idanunta tayi kan screen d'in.
"He's more beautiful than you..."
"Nop..."Cewar amatullah
Jin yadda face emphasizing no d'in yasa duka suka kalleta.
"Ammar duk yafisu kyau..."ta fad'a tareda clicking kan pic d'in ammar.
"Ohh really? Wait tomatoe how do you know ammar?"cewar miemie confusingly.
Kame kame amatu tafara.
"Am...Eh...a gunki"
"I saw his pics a wayanki how do you know him?"zarah ta tambaya
Suka tsareta da idanu.
"A instagram na samu..."ta defending kanta.
Zarah da miemie suka had'a Ido tareda sakin murmushi sukayi shiru.
Kan hydar aka koma zarah tace yafi kowa kyau hakama faruk duk zarah ta rasa Wanda yafi itakuwa amatu gum tayi da bakinta tana muzurai ganin k'iris ya rage ta tonawa kanta asiri.
Jaleelah kuwa duk sanda aka ambaci khaleel ne take d'aga Ido saitayi saurin sauk'ewa tanajin haushin kanta.
Suna tsakiyar hirarsu ganin dull mode d'in jaleelah yasa miemie tayi suggesting su playing game.
"What kind of game carrot?"amatu ta tambaya.
"Let's play truth or dare?"
"What the hell was that?"cewar zarah
"Its like this,kamar per shot there will be a truth or dare that will come along,you'll choose between the two, if you choose truth you'll answer a question, idan kuma kika choosing dare sai ka za6i challenge d'inki... Game?"ta explaining delightfully
"We'll get to know each other more...sannan one thing idan bakiyi ba (dare) akwai punishment and no backing out,agreed?"ta cigaba
"Yes..."suka amsa a tare.
"Okay... But we can only play this game if jaleelah will also participate..."ta fad'a tana kallonta.
Jin miemie ta ambaci sunanta yasa ta d'ago tana dubanta fuskar miemie'n d'auke da murmushi.
"No... You play bazanyi ba."ta amsa kai tsaye.
"Why? it's gonna be fun."
"No...am not in the mode"ta sake fad'a kanta bisa wayanta.
Miemie zata sake magana zarah tayi saurin d'aura hannunta kan na miemie.
"Let her be please..."
"No... C'mon jaleelah."cewar miemie.
"Okay fine!"tafad'a tareda zama gefen amatu akan rug.
Miemie taxi murmushi tace
"Zarah you go first, truth or dare?"
"Dare."ta fad'a kai tsaye
"I dare you to jump off the stairs..."cewar miemie tana dariya
"You go first then I'll follow you..."duka sukasa dariya harda jaleelah data dan murmusa.
"Funny you..."cewar miemie sarcastically tareda zana mata jan baki saman goshi.
"Truth or dare?"ta fad'a tana kallon jaleelah.
Kamar bazatace wani abu ba can tace
"Dare..."
"I dare you to sing a song"cewar miemie
Duka suka zuba mata idanu dan ganin zatayi ko a'ah zarah harta ta6e baki sanin halin jaleelah amma da mamakinta saitaji ta fara wak'ar Justin bieber _Life is Worth living_ bayan ta gama duka suka tafa mata.
"Oya tomatoe your turn Truth or dare?"tafad'a tana duban amatu
"Truth..."
"Who's your crush?"
Shiru tayi tana murmushi, kallon juna sukayi.
"C'mon tomatoe ke Muke jira"
Girgiza kai tayi alamar batadashi
"You're lying..."cewar zarah
"No let her be zarah..."
Wuf tayi tace
"No this is cheating dake tomatoe nakine ae baza'ae mata punishment ba."tana kaiwa nan ta jawo eye leaner tare ta mata zane saman kumatu duka sukasa dariya.
"Your turn carrot truth or dare?"cewar amatu
"Truth..."
"Who's your first love?"jaleelah ta watso mata tambaya.
Shitu tayi na d'an dak'iku kana tayi murmushi tace
"NBSB..."
Duka suka watsa mata wani kallo.******
Vote, comment. And share
YOU ARE READING
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...