chapter 79

1.6K 150 17
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******

  Tana hawaye sosae tafita,bata tsani miemie itadai batason ta tareda murad ko kadan, ta gwammace ta sauna da murad koda baya sonta akan ya zauna da miemie, idan darai ahankali zai sota.
  Ko hutawa baiyiba ya hau shirin tafiya zazzau badan ya soba saidan faranta wa mahaifinsa,yaso ayau yaje bauchi but ba hali, he missed her so much.
   Sadisu ne yayi sallama tareda shigowa, daga expression na fuskar mae gidan nasa zaka gane abunda me ransa, yazo da zummar masa wata magana amma yaja bakinsa yay I shirk dan karya kara masa tension dayake ciki yanzu.

_*BAUCHI*_

    Takai minti biyar rik'eda wayarta a hannu ta kurawa message din murad Ido dukda idanun dishi dishi suke saboda hawayen dake zuba, her suspicious was right, murad never loved her, bai dauketa a matsayin komai ba face abokiyar shawara nothing more.A yanzu tacire sa a ranta na har abada in sha Allah.Batasan abeedah na tsaye a kantaba saida taji muryarta.
  "What's the reply?"tafada bayan ta zauna
Mik'a mata wayar tayi batare da tace komai ba.
  Yanayin fuskar abeedah yanuna Sam bataji dadiba.
  "Am sorry miemie.... Gaskiya murad bai kyautaba."
"Don't blame him adda abeedah, bai ta6a sanin ina sonshi ba,I stupidly fall for him without even think,it's all my fault I wasn't thinking then,so no stress I'll get over it..."tayi murmushi tareda share hawayenta.
  Abeedah ta kura mata  Ido cikeda mugun tausayinta, babu abunda yafi ciwo irin kanaso ba'a Sonka.
  "I was stupid thinking that he'll love me back... Besides a yadda nake babu wanda zaisoni, I was clumsy,crazy...I end up doing silly stuff randomly,and this whole love thing without even thinking..."
  Bata Marisa ba abeedah ta katseta.
"You can just go on blaming yourself for this miemie,he was blind and am sure he's gonna regret it later,komai kidauka a matsayin kaddararki haka Allah ya riga ya tsara."
  Miemie ta jinjina kai kana tace.
"you're right, starting today I'll forget every thing and look forward to what's coming next."
  Abeedah tana jinjina karfin halin miemie, tasan she'll pretend to be happy while zuciyarta na mata zafi.
  Zarah dake tsaye bakin kofa taji ba dadi, from her own Perception murad na son miemie, she never knw miemie na sonshi, what's going on?  Gaba daya kanta ya kulle, ba ita kadaiba duka gidansu haka suka dauka cause soyayyar dayake mata it's obvious, meyasa miemie bats fahimci hakan ba, but abunda yafi daure mata kai meyene cikin reply din da murad yayi wa miemie har suke wannan maganan.
  Fita tayi ta kitchen zuwa backyard tareda zama, numbern as na ta kira yak'i Shiga, na jalal ta kira luckily ya Shiga.
"Strawberry..."shine abunda yafara fad'a bayan ya picking,
Murmushi taji dan tanajin dadin yadda yake k'iranta.
  Bayan sun gaisa for the fifth time a ranan tace
"Yaa Jay... Ina yaa murad?"
"Ya wuce Nigeria yau, what's wrong?"
"I'll hang up then... Bye."zata katse yayi saurin dakatar da ita.
"Not until you answer my questions,muryarki ya nuns alamun kina cikin damuwa fatee, karki  manta niba fiance dinki bane kadai am also your brother."
  Gaskiya ya fada, she wasn't thinking straight, wata kila shi zaisa amsa mata yadda kamata.
"Yaa Jay ko kasan yaa murad nason miemie?"
"Nafi kowa sanin haka... Wani abune ya faru?"
"Miemie's getting married."
"What?"
"Hell yes... Am not sure if he receive the IV yet dan an turawa mail martaba."
  "Shine dalilin zamanki a bauchi?"
  "Yes, kuma itama tana sonshi...saidai babu yadda ta iya she agreed to marry someone thinking yaa murad doesn't love her."
   Basa labari tayi da abunda taji abeedah da miemie sukace.
  Sauke numfashi jalal yayi yace
  "Rashin sani... Murad baisan yanason miemie ba said a yazo LA, he left earlier saboda yafayya ce mata abunda ke ranshi...da Alama baisan abunda ke faruwa ba."
  "Am afraid its too late....she's not backing out from her decision koda kuwa tayi iyayenta bazasu ta6a yardata."cewar zarah softy.
  "Murad deserves to be happy zarah."
  "There's nothing we can do about it... Ya hada da iyaye abun yaa Jay... Hakan kaddararsu kenan."
  "Yanzu me zaki cewa murad din?"
"I don't know.... I wasn't thinking straight dazu..."
"It's better to be left unsaid"
"But he'll find out one way or the other..."
"Yeah, fada mishi na nufin complicating abubuwa...tunda har anzo wannan level din kiyi tunanin fada masa abunda zai haifar...kinsan murad is unpredictable ya believing da don't think just do, he can do something Wanda zai iya tarnishing reputation din masarautar mu...koda zai sani to ya kasance bayan tayi auren tunda babu abunda za'a iyayi akan haka yanzu."
  Ta gamsu da bayanin jalal... Tasan idan har murad nason abu ba sauki.
  "But an sending IV already..."
  "Shine matsalan..."
  "I think the earlier the better...sanar dashi shine solution,Hes a changed person now am sure he wouldn't act anything stupid... I trust him."
  "Then I'll go with your suggestion...but kibari yafara sani."
  "Okay..."shine amsar data bashi.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now