In dedication to
Miemiebee👄
Feeling the remnants, got it in an instance, blink of an eye,no goodbye,I had a notion deep as the ocean,blue like the sky,oh my! Like a permanent stain,wishing I could just wash away away, prayed our love wasn't vain,who was to blame for all the pain?
~Been you~
"Iyee! Mama are you serious?" Cewar ammar yana kwalalo Ido, wani kallo da mama ta watsa masa ba shiri ya nutsu.
"We don die." Miemie muttered to herself.suna had'a ido da ammar suka sakar wa juna harara.
"Stop giving me that look or else..."
"Or else what?" Ya hayayyak'o mata
"I'll kick your ass..."Jitayi gwajab ta bakin.
"Auucchh" tasanya k'ara tareda bame baki. Batare da ta kalli wanda ya bugeta ba tace
"Bura ubaaa! Allah ya isana" tafad'a tana tura baki dan a tunaninta faruk ne.
"Ke are you insane?" Cewar khaleel daya had'e rai.
"She must be out of her mind,nasan kindau nine da rabon bakinki zai fashe"
Mama da ta sake baki tana kallonta tace"Maryam zo ki rama"
"Maa am really sorry nasha ya faruk ne"
"Ooh wato nine marainin wayonki ko? Yaushe na zama sa'anki?"
"Randa ka fara neman ma..." Dasauri ya toshe mata baki har yana 6arar da exotic dake cup a gabashi.
"Shut up!" Yafad'a mata a kunne.
Mama dake kallonsu tace "What's wrong with you guys?"
"Hauka ne kurum mama, Allah ya dawo da ya hydar lafiya,ina ni kun rainani, soon mai koya muku hankali zai dawo"
Zuru zuru sukayi da idanu,faruk sai muzurai yake yana tsoro kar twins su tona musa asiri agaban mama.
Ammar kuwa sai dariya yake ma miemie yana mata gwalo,Miemie dake hararan sa ta d'aga fingers nata alamaun _fu*k you_,da sauri khaleel ya buge hannun.
Shiru akayi na dan wani lokaci miemie sai cika take tana batsewa tana yiwa ammar kallon we shall meet later ae.
"Ummm mama amma ina suka posting nashi?" Khaleel ya tambaya.
"Nan garin"
"Wani ministry kenan?"
"Lands and survey." Tabashi amsa.
"Wow! Allah ya taimaka."
"Yanzu mama a gida zai zauna kenan?" Miemie ta tambaya bayan ta cika abinci a bakinta.
Shiru mama tayi bata kulata ba"Mama ina tambaya nima"
"A'ah saman dutse zai sauk'a."Tura baki tayi tana hararar ammar dake mata gwalo.
Ikko ce tashigo dauke da saucer ta mik'a wa mama."Maman sadeeq ga miyan zogalen"
"Yauwa ikko na gode"Kafun mama ta kar6a miemie ta Sauri tasa hannu ta kar6a
"Ohh wow!! Moringa soup!" Tafad'a sounding delighted.Duka basuyi mamaki ba dan dama tasaba.
mama tadubeta"Miemie zan mugun sa6a miki,bani nan"
"Ayya maa! Please bari na d'an d'iba"tafad'a tana k'ok'arin kunce ledan tuwo.
"You must be kidding right?" Khaleel ya tambaya yana zare Ido.
"I ain't"
"Chai! Miemie should I run" cewar faruk yana tafa hannu.
"Kawuce Lagos" tafad'a a yatsine.
Mama data sake baki tana kallon ta tace"Da lafiyarki kuwa? Miemie dubesu su maza ma basuci abincin da kika gama ci ba amma zaki k'ara,miemie ledan tuwo uku fa???"
VOCÊ ESTÁ LENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
