SAUYIN RAYUWA! 👩
written by H. Jeeddher
In dedication to
Miemiebee 👄
*****
Washegari da safe miemie Allah Allah take taga maheer dan rantsewa tayi saita sauk'e fad'an da baba yamusu akanshi tunda dama alk'awarine. Dan tsabaragen rashin hankali tun k'arfe shidan safe ta tashi zataje gun yah maheer saida mama ta tsawatar mata tukunna.
A school as usual saida ta Mammake yaran mutane,Sarah da fara'a ta tareta tana fad'a mata sunyi missing nata,wayyo kamar jira take tahau yayyafamata ruwan bala'i,basune suka jawo aka suspending nasu ba dan munafurci tazo tana mata zancen banza,harta gama Sarah batace komaiba kowa saibinta da idanu yake aransu suna bala'i ya dawo,dukda dayawa anyi kewarta saboda bada abun dariya musamman abokananta na football team nasu,ita kad'ace mace cikinsu ko a jikinta.
A short break da aka kad'a kafun students su fara fita games prefect nasu ya shigo.miemie kamar ta maujeshi dan ya 6ata musu plan tayi niyan fita make wani yaro, ba'abun tayi rashin kunya asake kai k'ararta gidaba.
Zama tayi tana hararshi batare da ya luraba ya fara bayani Akan football dazasuyi da north star na junior students zalla,eleven players ake nema da goalkeeper an selecting 10 players saura mutum d'aya kuma babu sauran wad'anda suka iya football sosae.
"As y'all know only 11 players are needed!10 players are selected already,remain one player Who can play number 10 supporting ataker?
Kallon kallo akafara ammar,muneer da sageer duk suna cikin wad'anda aka selecting babu wani saura acikin wad'anda suka iya.
From no where sukaji k'aton muryarta tace.
"I'll play!"
"What? You're not serious are you?" Yafad'a surprisingly
Duka aka as dariya,d'ago kai tayi a tsume kowa yayi tsit yace
"How is that possible! You're a female ain't you?"
"Yes I am so whats the big deal! I said am playing so be it. What's your problem with that?" Tafad'a vexedly
"Of course she can! And you're not gonna stop her are you?" Cewar ammar exasperatedly
"If I ain't gonna be selected then no one is gonna play either!" Tafad'a kai tsaye.
Babu Wanda yayi mamaki a sauran classmates nasu dan sunsan zata aekata.
Babu yadda ya iya Dole yasa sunanta dan yaji labarin dukan tsiyan datayiwa David labour prefect ma bareshi.
Haka wunin ranar ra gwabje yaran mutane yafi a k'irga, ammar kuwa k'in biye mata yayi saboda gujewa fad'an baba,miemie kam ko ajikinta.
K'arfe uku suka dawo gidah,da mugun gudu ta falfale tayi ciki,gijibb sukayi da ikko dake k'ok'arin fitowa ko waiwayonta batayiba taje tsakiyar falon tareda fillar da Jakarta saida ta bugi tv,mini hijab nata gashinta ya bayyana Wanda duk ta tukuikuya kitson kantane yarufa asiru, ta wullar yayi hangar dining area,sandals d'in tayi firo dashi saida d'aya yayi kitchen d'aya ya gwabje ammar dake shigowa,gaba d'aya tayi firo da komai dake jikinta yasaura shirt da skirt nata.
Hanyar fita tanufa ahaka ammar ya fisgota.
"Wannan ma ae iskancine,ki kwad'a mun tsamin sandal naki sannan kifita bazaki cemun sannu ba."
Wani harara ta banka masa.
"Ankwad'a d'in saikayi abunda zakayi."
Sarai yagane take takenta fad'ansa take nema dan kwanan su biyu basu dambatuba yasan Abu k'iris take jira.
tsaki yaja
"Saikiyi kuma! Nasan fad'a kike nema kuma bazan biye mikiba zamu had'u anjima." Yanakaiwa nan yayi shigewarsa
"Aradun Allah daka ta6ani yau hab'o zanmaka..."
"Lafiya mamana?" Ikko dataji hayaniya ta fito.
"Ikko lafiyar ke jawo haka! Nida ammar har saikin tambaya dambe nakeso muyi."
"Oh ni Allah! Allah ya kawo miki *SAUYIN RAYUWA* hajjah k'arama."
"Ameen ikko ina mama!" Tafad'a tana Sosa kai tamkar meh k'wark'wata.
Da Ido ikko tabita
"Tana gidan maman...!"
"Aradu gashinnan ya isheni wallah dabadan mama ba askewa zanyi! Abu duk sa zafi da k'aik'ayi mtsw" Tafad'a ko a jikinta tana sosawa.
Zaro Ido ikko tayi
"Aski?"
"Kunnenki ya fara toshewane ikko! Aski nace."
Shiru tayi tana kallonta.
"Kikace mama na ina?"
"Gun maman maheer..
"Kintuna min gidan zanje wancan mai kan kankanan yatareni!"
"Ki yi wanka kici abinci mana tukunn...
"Wankan yaci ubansa ikko! Abinci kuma zanci a can...
Tana kaiwanan ta falfala da guru.
Ficewa tayi ahaka tanufi gidansu maheer.
*****
Maheer da hydar ke shirin fitowa daga compound d'in saiga miemie ta danno kai wani wacce tayi gudun fanfalak'i.
Ganin mutum sukayi gabansu ko d'ankwali babu,maheer na ganin yasan abunda ya kawota,matsowa yayi kusa zai kamo wrist nata ta buge hannunsa.
"Don't touch me!" Ta murgud'a masa baki.
"And why?"
"Our promise remember?"
"Ohh no princess don't tell me that's why you're here!"
"Of course!"
Dariya yayi sosae ya tsuguna gabanta.
"So you're here to beat me up uhum?" Ya tambaya surprisingly tareda fito da idanu
"Exactly!" Tafad'a tana dunk'ule hannu.
"What if I say sorry!"yakama kunnensa
"Um um! No sorry in our agreement!"
Bak'in ciki tamkar ya kashe hydar dake tsaye yana kallon abunda maheer kewa miemie,ji yadda yake wani lalla6ata yana bata hak'uri harda tsugunawa mtsw.
Tafiya yayi yabarsu agun duk basu luraba.
"Uhm let's see if you can catch me!" Yafad'a yana d'aga mata eyebrows.
"What if I do!"
"Umm! Then you can beat me up!"
"Deal?" Ta ware palm nata
"Deal!" Yad'aura nasa akai.
Mik'ewa yayi yamata gwalo tareda baya baya.
Duk yadda yayi tsammanin gudun miemie ta wuce nan, saigashi suna zagaye gidan suna dariya.
Mama na ummi na zaune a falo suna hira saiga maheer ya shigo miemie na biye dashi.
Bayan mama ya 6oye yana lailayata,itakuwa tadage saita kamashi.mamace ta tsawatar musu
"Meh haka kukeyi? Miemie lafiyarki?"
"She was trying to catch me but am not letting her!"Yamata gwalo
Ummi taimasa dank'wale
"Kai gidanku! Meh kayi mata?"
"Ummi dama nasan bayanta zakibi anyways I also have my mum right here with me kuma she'll side with me ko mama?"
"Miemie na zo fad'amun meya miki"
Harara ta banka masa.
Mama ta zuba mata rank'washi ta wangame bak'i
"Maheer I warned you to stop playing with her! Sam Sam batajin magana kalli hararar datake maka and here you're laughing,guje maka raini bake fa."tafad'a tana ja masa kunne.
"Am sorry mamana bazan sakeba."
Ummi tace.
"This unfair maman sadeeq! You shouldn't have jumped into conclusion without asking! Why are you siding with him? Definitely nasan shiya ta6amun 'ya." Tafad'a tareda rik'o miemie dake cike fam.
Gwalo ya mata miemie tace
"Ummina kinga abunda yakemun ko?"
"Shhh! Autan ummi yi shiru abunki I'll deal with him later!"
Mama tadubeta angrily tace.
"Don't tell me that's how you came here without scarf nor hijab,tukunna meya hanaki cire unifoam!"
Muzurai miemie tafara.
"Maman sadeeq please let her be! She's a small girl you can't force her for now!...zo miemie na nasan kinajin yunwa today I cooked your favourite tuwo miyan ku6ewa."
"Yeeh ummina ILY!"
"I love you more princess zo muje!" Tajanyo hannunta sukabar mama sake da baki.
"Am coming back to you princess!"yafad'a teasingly
"Cmon wuce kabawa mutane wuri besides ina kabar hydar?"
Sai yanzu ya tuna ashe suna tare da hydar
"Ohh no! I think I left him outside I know he might have felt angry and left...princess your silliness will make me forget myself someday,Poor me! Buddy will skin alive!" Yafad'a da Sauri yafice,mama da ummi suka bishi da kallon.Miemie na kwasar tuwo da hannu tamanta da mutane agun.
Mama tagirgiza kai tadubi ummi
"I'll take my leave sai anjima agaisar min da yayana inya dawo!"
"Insha Allah I'll extend your greetings! Saina shigo muk'arisa zancenmu"
Bayan fitan mama miemie ta dafe kai.
"Oh no! Am dead ummi!"
Ummi harta zud'e
"Wht..what is it? What happen?"
"I dropped my school bad sandals and everything a falo! Mama will kill me."
"Calm down dear! Mama won't get to do anything cos you're staying right here with me! You ain't going anywhere until komai ya wuce."
Girgiza kai miemie tayi kafun tagama cin abinci taje d'akin ummi tayi wanka da sallah bisa jajircewar ummi,kancewar tanada kaya a gidan shiyasa bata damu dakomawa gidaba,a nan tawuni itada su ammar suna practice na football dazasuyi.
_Two months later_
*****
Life matches on,halayen miemie babu abunda ya ragu saima k'afuwa dayayi.
Sun rubuta jsce nasu successfully suna Hutu a gida.
Yau ta kama Friday Ana sauran two weeks maheer yakoma Jordan,gaba d'aya baijin dad'i,shak'uwarsu da miemie tasa bai k'aunar nisantarta ko kad'an,sosae yakeson ya kasance da ita,komai sun sabayi tare,cin abinci,wasa komai suyi fad'a su shirya,yanzu yafara k'ok'arin nisanta daga gareta a wuni baifi su had'u sau d'ayaba saboda yasaba da rashinta kusa dashi tunda ya kusa komawa school.
Tun safe miemie ke jinta wani iri,yau batayi hauka sosaeba,amma dai surutun nanan,a tarihin miemie bata ta6ayi koda ciwon kaiba,duk wani rashin lafiya ammar ke musu,mama na lura da ita tun safe batada kuzari sosae although tana usual abubuwanta but baikai nasauran kwanakin ba.
Wani American suke kallo divergent kowa yatashi yi sallan la'asar band a miemie data sake baki tana kallo saida mama tazo ta korata.
Shiganta d'akin ta wurgar da hular da mama tasata Dole saitasa dama ya dameta,d'akin kaca kaca as usual kuma mama bata fasa fad'aba Yau da kimtsi gobe babu kimtsi.
Toilet ta nufa da niyan alwala,tsarki zata fara taga jini,wani uban tsalle tayi tareda ihu,duk gidan saida ya amsa da gudu tafito daga toilet d'in.
Zokuga race tsakanin mama,ikko,hydar,maheer, khaleel,faruk,ammar da muneer kowa na k'ok'arin zuwa duba ko lafiya,although tasaba iface ifacenta na iskanci amma nayau yasha bambam.
Cin karo sukayi da ita a k'ofar d'akin duka suka bita da kallo tana baki kowa na tambayarta lafiya?
Saida tagama sauk'e numfashi tace
"Who should I answer first! Aradu jini na gani!" Tafad'a sincerely
Arud'e duka suka had'a baki wajen cewa
"Jini???"
"A ina?" Cewar mama
"A pant d'ina!" Tafad'a ko a jikinta.
jeeddah
miemjeed#OneLove❤
YOU ARE READING
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
