chapter 92

2.2K 221 36
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

*****
  Two days later...

   murad zaune akasan rug din dakin miemie yahada Kai da gwuiwa tunanin duniya ya taru yai masa yawa... Duk inda sukesa ran ganin miemie batanan dukda basu fito fili sunce basu ganta ba... Hankalin murad inyayi dubu ya tashi... Babu inda bai nemataba garin abuja amma wayam 24 hours bayako runtsawa...sallah kurum yakeyi wankan ma sai jalal yasashi a gaba...abinci kuwa saidai yayi yabari amma ko kallo bai isansa...koda wasa bai barin dakinnan saboda yana Sa ran zata dawo masa Dan koda yaushe cikin gizo take masa.sosae jininsa ya hau dama already he's hypertensive Wanda kiris ya rage ya ta6a masa zuciya...ko magani dakyar jalal Ke lalla6asa yakesha.
Bai San shigowan mutum Ba saiji yayi a ta6asa da sauri ya dago a tunaninsa itance sai ganin jalal yagani tsayi gabansa gabansa rike da plate na abinci...duk yadda murad yaso yasanar da kowa jalal yaki acewarsa she's safe.. Hiding kanta kawai takeyi.

Sauke ajiyar zuciya jalal yayi ya tsuguna gabansa "Hana cikinka abinci da kakeyi bashi zai dawo da itaba murad...see yourself murad kashe kanka kakesonyi? Kakusan blood pressure dinka a yanzu"

Wani kallo murad ya watsa masa da jajayen idanunsa dasuka kumbura bai kulasa Ba dan ya lura jalal baiwani damuba all this while. Ganin baice komaiba yaciga Ba da cewa "everything's your fault... Why did you let her go in the first place."

"I know... Nasan laifine ne na admitting... Nasan nayi Mata laifi and I deserved to be punish but the punishment is too much for me to endure... She should've punish me In a different way rather than this... I'm hurt."ya daura hannu daidai saitin zuciyansa daidai sanda hawaye ya zubo masa yacigaba "why did she hide herself... I can endure everything but banda rashin ganinta...I know I've been a jerk all this while but this is way too much she should've just ignore me rather than hiding herself away from me..."yaja numfashi da karfi yana girgiza Kai hawayen na Kara zubowa yacigaba "I know I have ruined everything for us.. But I... I just want to ask for her forgiveness I just want to know that's she's no longer hating me.... She end everything between us jalal she want me to forget whatever happened between us and...and she don't want anything to be remembered...I've suffered for two years because of her...babu Rana daya daya wuce batareda na tunata Ba... She has become part of my life...she thought I don't love her anymore for heaven sake jalal Mariam's my breathe I can't live without her why can't she understand this..."yafada in a teary voice.

Wani mugun tausayin murad ne yakama jalal... Baitaba tunanin murad zaisan meye so bama ballantana yayita saidai yau gashi so yakuwa haukatar masa da Dan uwa... Dole ne yafito fili ya fada masa gaskiya he's suffered more than enough. "I know where she is..."

"What?"murad ya zaro idanu

"Yeah I know... All this while..."ya karisa yana daga Kai assuringly

"Where is she...?"yafada bayan ya mike da sauri "I want to see her badly... "Ya kallesa pleadingly yace "please." Yayi wani kalan tausayi gaba daya ya daburce zaiyi hanyar fita da Saudi jalal ya jawosa

"I'll take you to her...but not until you freshen up and eat something cause Honestly you looked mess right now..."yana kaiwanan nan yamike.

"Huh?  That's crazy... I beg of you please take me to her jalal..."gaba daya yayi wani kalan tausayi jalal ya kura masa idanu yana tunanin Allah Sa miemie ta yadda ta ganshi.

"You heard what I said Prince...she's not more than 100 feet away from here"yayi masa wani kallo yace "you'll see her but saidai idan ita batason ganinka... babu yadda Zan maka I need to seek her permission first."

"Seriously...the last time I check She's my wife... Why are you preventing me from seeing her..."yafada exasparatedly "I've been looking for her for days jalal and all this while kasan inda take..."ya karishe furiously.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora