chapter 95

1.6K 132 6
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******

_Six Months Later_

Auren khaleel da jaleelah,faruk da Ameerah ya kankama, miemie gaba daya Ba zama da ko Ina tananan Ga cikinta yafito wata biyar kamar cikin wata bakwai da tsaban girmansa... Gaba daya tarkacawa sukayi zuwa gombe kafun so dawo bauchi... Dan na khaleel za'a Fara daurawa a gombe kafin na faruk a bauchi. Gaba daya ta kumbura kamar Ba itaba... Fadeel din zarah yanzu yayi wayo watansa takwas.

Hajjo da mai martaba su suka tsaya Akan komai... Idan ba Wanda yasan masarautar sosae ba bazai San ba mai martaba bane ya haifi jalal da jaleelah ba... Hajjo itace a matsayin uwa... Yan uwan hajja kalthume duk sunzo komai anayin shi a tsarance...yaune ranar kamun amarya tun safe miemie  bata zaunaba babu yadda Hajjo batayi ba amma ina...tana mugun alfahari da miemie... Itada zarah ne tsaye kan jaleelah dama can bawani kawayen dakeda ba kuma duk ta watsar dasu tunda yanzu ba halinta daya da nasu ba.

Kashe wayanta tayi dan tasan murad ba barinta zaiyi ba dama tun kafin ta taho yai mata kashedi karta wahalar mai da baby...tun safe suka iso shida Jalal yakira number'n miemie yafi sau dari a kashe... Yayi aeka harya gaji amma bata zoba... Yanzu ya kudiri niyyan shiga ciki zaiyi batuwansa dawasu Matan dake ciki.

Jalal dake gefe yana waya zarah sai dariya yake yana mata maganan soyayya ko kunyan murad bayaji...murad ya hararoshi yafi a kirga amma ko ajikinshi saima Kara narkewa yakeyi... Tuntuni zarah ke sulalo jiki tazo gurin mijinta agaban idanunsa suka rungumi juna... Ba'a awa daya bataje gurinshi ba gashi yanzu sunfi 30mnt suna waya... Tsuka yaja Karo na sha uku yadubi Jalal daya kashe wayar yana murmushi yace

"Ku Sam wallahi ba kunya...wai ahakan ni surkinka ne amma Sam ko kunyar ta ido bakaji sai zakewa kakeyi..."

Jalal ya kalloshi yace "wayakai hankalinka kanmu...kai wayakaika zakewa kacedai you're jealous matarka bata tarbeka ba...mudai bamason sa ido"ya karishe yana dariya

Sharesa murad yayi dan shiya nemowa kansa...

*****

Jiyayi an rungumesa ta baya... Tulelen cikinta daya tokare bayansa ne yagane itace, baijuyoba illa cigaba da ciro kayansa yake, ganin bai kulsta ba ya tabbatar mata da cewa fushi yake da ita...

"Am sorry sweetheart..."ta fada ahankali tareda sake kwanciya saman bayanshi... Tsayawa da abunda yake yayi saidai bai juyoba... Duk yadda yaso yayi fushi da ita kasawa yake gaba daya tasan weakness dinsa.

"Please...don't get mad at me"muryarta yadan fara rawa alamar zata masa kuka, juyowa yayi yana kallon idanunta daya fara kawo ruwa...

"Don't..."yace da ita yana girgiza mata kai "I'm not mad at you and I'll never be..."yadan mata murmushi "I just missed you princess."ya hugging dinta sosae.

"I missed you too..."ta hugging dinsa back... "And your baby too..." Saketa yayi tareda jawo hannunta suka fita daga closet din zuwa daki ya zauna tareda daurata kan cinyansa.

Yace "kina wahalarmun da kanki da babyna... I told you karki jijjiga kanki sosae..."yafada yana shafa cikinta

"Zama guri daya nasani gajiya... Besides yakamata ina motsa jiki..."ta fada a shagwa6ance...

"But there's limit okay?"ta nodding masa kai "baby I'm hungry."yadanyi pouting baki kamar yaro.

"Your food is over there..."tamike tareda Jan hannunsa zuwa kan rug din dakin... "I want you to feed me."ya marairaice mata..."as you wish your Highness..."sukayi dariya atare

Ciyar da juna sukayi cikin kwanciyar hankali da kaunar juna suna raha gwanin sha'awa.

*****
  Ayau suka nufi bauchi tareda amarya jaleelah... Already mazan suntafi da wuri Dan daura auren faruk... Da misalin karfe hudu suka Iso bauchi... Duk sauran sun shiga akabar miemie waje ta baiwa ManSadi keys na guest house din abba Dan shine masaukinsu.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now