chapter 6

2.4K 164 4
                                    

IN DEDICATION TO MIEMIEBEE👄

Kallonsa miemie tayi tana yage baki."Oya! Maza kice yah hydar sorry!!"

"O ooo yah balan fa'a ba mugu ne!"Tafad'a tana tura baki.

"Kul karki sake k'iransa mugu ko kizagesa kina jina? Yaya nefa!"Kallon hydar dake hura hanci takeyi kana tamaida kallonta kan sadeeq

"Ya deeku kace masa kul ya ala dukana nima sai na daina"

"Naji, kema kidaina rashin ji da dukan mutane, in kika sake kuwa munyi fad'a bazan na siya miki chocolates ba!"

Mayyar chocolate tanajin haka da gudu tayi gaban hydar"Yah aydal ina kayi hakuli balan ala ce maka uwaka ba"tafada tana masa dank'wale tana washe baki.

Haushi yagama cika hydar kamar yayi firo da ita yakeji.Sadeeq ya d'an had'e rai. "Kur nasake jin zagi abakin ki kinajina ko!"Yafad'a yana 6ata fuska.

"Ae wallahi nadaina cewa uwaka da ubanka!" Tasake fad'a still tana dariya.

Hydar a zuciye yabar d'akin gaba d'aya haushin su yakeji.

"Mamana bakya jiko! Ba an hanaki zagi ba,to yau 6era zai cinye bakin" Ikko tafad'a tana sawa ammar Riga.

"Ya deeku na zanje gulin hajja!"

"Je ikko tasa miki kaya sai na kaiku"
Dagudu tayi gun ikko.

Saida aka mata wanka da daru,doguwar rigar atamfa ikko ta ciro zata samata.Da ido miemie tabi kayan tana yatsina fuska.Ikko tace"Matso nasa miki!"

''Balin sha ba'' tafad'a tana tura baki.

"Maza je asa miki inba hakaba mutafi mu barki" cewar sadeeq

"O oo nikam balan sha ba wannan kayan ba!" Tamake kafad'a tana shirin kuka.

Anzo wajen saboda idan akwai abunda miemie ta tsana to atamfa kai kowanni kaya in ba Riga da wando ba to fa bazata saba an dinga daru da ita har a kyaleta,yanzu ne mama ke cewa komai daru sai ansa saboda tafara girma shekara hudu kam, hajja kuwa cewa tayi abarta tasa kayan da takeso yarinya ce

"Ya deeku muyi bwuuun mubal ta"cewar ammar dake kafadan sadeeq
"Je a samiki maza!"

Zama tayi a kasa tafara bubbuga k'afa tana kuka"Nikam balan sha ba balan sha ba!"

Babu yadda ikko ta iya dan ba k'aramin aekin miemie bane  in an sa tacire a hanya, In ko hajja taji labari dukansu babu wanda zai tsira.

"Nikam a camin ilin nasu ammar da ya deeku nakeso!"Bayan ansa mata tadubi ammar

"Cauko min!"

"Yo ni naga rigima!" Ikko tafad'a tana tafe hannu

"Zo ki hau to"

"Nikam ceya cauko"tafada tana jan kafar ammar

"Balan cau on ba" cewar ammar dan ganin yana sama ba halin taci zakinshi.

Jan k'afan ammar tafara gata da mugun k'arfi zata iya zubar dasu har sadeeq d'in.Wayo yayi yasauk'e ammar, kuka ya fara shi bai yaddaba.D'uk'awa yayi yace

"Gwuigwui zo kihau banboo!"

Dagudu kuwa ta d'ane tana yiwa ammar dariya.Bayan yatashi yadubi ammar dake shirin yin kuka.

"Tsk tsk prince kaine fa babba, in kana saurin kuka zatana maka dariya."

"Ya deeku aleshi mitafi" cewar miemie dake mik'o wuya.

"Zo abunka!" Yafad'a yana k'ok'arin d'agashi ga ammar badai nauyiba.
Aekuwa miemie tace bata yadda ba saida sadeeq yace inbata tsayaba zai fasa kaita gun hajja sannan ta tsaya, nan ma sanda ammar yasha Mari agunta.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now