SAUYIN RAYUWA! 👩
Written by
H. Jeeddher
In dedication to
Miemiebee 👄
*****
"Actually mama was right! You shouldn't have behaved unmannerly!"
Bata fuska tayi tamkar yana gabanta
"Ni kullum sai kowa yayita ganin laifina, komai nayi sai a dinga mun masifa,nikenan bana gwaninta, daga nayi Abu sai kowa ya hayayyak'o mun,daga mai mangareni saimai zagina,Dana d'auka kaida yah deeku kesona, amma yanzu duk kun tsaneni, hajjana da ummina kurum ke sona, tunda duk bakwa sona ku kasheni kuhuta!"tafad'a cikeda masifa tana dunk'ule hannu tanacin rai
Tohfa! Tashin hankali wai a kasheta a kasheta..
Maheer kuwa dariyane yakusa su6uce mishi, lallai yayarda yarinta da tsantsa wauta ke damun miemie, tana girma hankalin na tafiya...
"Princess ki sa...
"Don't princess me! Mun kunce kaima,kuma don't you ever call me...
"Please hold on princess listen to me ki saurari abunda zan fad'a."
"Meh zakacemun iyee? So kake ka kuma zagina nasan da dahalin dukana da kayi..."tafad'a tana cije hak'ora.
D'an dariya maheer yayi.
"Haba princess! Wani dalili zaisa na bugeki? Dan nace mama was right? Have I ever blamed you when you weren't at fault...?"
Shiru tayi batace komaiba sai huci take.
"Princess you're no more a kid,why would she scolds you for no reason whatever mama did to you was all part of her duty and responsibilities as a mother, Don't underestimate her effort towards you,girma kikeyi princess me yasa like behaving so childish,you don't want other people to make fun of you do you?...
Hararar gefe take wane shine a gabanta,kwafa tayi dama yasan za'a rina,a tsawar rayuwarsu yaune karo na farko da maheer ke yiwa miemie fad'a man abubuwan datakeyi zata fara mita yakatseta.
"Cut it out princess! Don't take me wrong,nobody hates you in fact everyone in the house loves you more than anything, kece mace tilo ciki kuma k'arama,dukda lokaci d'aya kuka fito da ammar ya girme miki saboda shi namiji ne,that means you're the youngest you've to respect them allequally,mama bazataji dad'i kina misbehaving all around ba,but in ta shine ki kasance mace mai kamun kai mai da daraja yadda za'ana girma maki duk inda kikaje, ki *SAUYA RAYUWAR*ki zuwa sauran mata 'yan uwanki,soon you'll be into university anan zakiga mutane kala kala,some will start making fun of you,wasu zasu maidaki sokuwa suna miki kallon babu abunda kika Sani,wasu zasuna miki kallon wacce bata samu cikakkiyar tarbiya ba,kowa dayadda yake d'aukar Abu kamar yadda *ZUCIYA KOWA DA IRIN TASA* mama bazata so Ana underestimating worth naki as a girl ba, she's a mother duk abunda faru she'd be held responsible ko agurin Allah,bazamu so ganinta cikin damuwa saboda ke ba,You do want to Make her proud don't you?
Ciki ciki tace
"Umm!"
"Then do as mama pleases,Idan aka miki gyara kid'auka karki k'ara cewa an tsaneki, mai miki fad'a shike sonki,mama tafi kowa sonki shiyasa take miki haka, karki k'ara koda yiwa babban kallon banzane balle harara,idan kuma kika kuma zamu 6ata, I know my princess zatayi abinda nace, I Want you to be a good girl, change your lifestyle yadda mama takeso,banda musu wa babba sannan inkinyi laifi apologize immediately banda mita, idan kina kiyayewa,babu wanda zaisake miki fad'a balle yakai hannu jikinki, promise me that you'll always be a good girl from now on"
Shiru tayi tsakaninta da allah kamar wacce maganar ke shiganta amma a zahirin gaskiya shiga yake yafita,Dan pladin d'inta ne yasa tayi shiru tana sauraronsa da wanine tune ta tsigaleshi,magana yacigaba da yi mata, tun tanaji har yafara isarta, tun tana hak'urin saurara har hak'urin ya k'are ta kasa daurewa tace.
"To ae naji! Kaine shiyasa nabarka kake magana,zanyi yadda kace yanzu amma nima in ba'a kiyayeni zan cigaba kuma aradun allah kar aga laifina..."
Tohfa! Mai hali bai fasa halinsa,maheer sakin baki yayi yana sauraronta, yanzu yagama mata fad'a ji yadda take mayar mai magana, yalura sam miemie maganace bata iyaba, Dan wani sa'in abinda ke cikin zuciyarta daban ne dayadda zata furtashi a zahiri saboda yadda take maganan,wanda baisantaba zaice raini ne tsantsa sai wanda yasanta sosae zaiga akasin haka.
"My pladin kana jina?" Ta katse masa tunani.
Bai jin zaikuma wani fad'an Dan abinda zai biyo baya to bamai kyauba sai ransa ya 6aci nata ya 6ace Dan miemie is unpredictable.
Murmushi kurum yayi yace
"Ina sauraronki!"
"To shine kamun shiru if you aren't Willing to talk to me anymore am going to hang!"
"Nooo! Don't please kinsan I wont be able to sleep if you're angry with me, your happiness matters to me most kuma voice shinakeson ji before na iya bacci...!" Yafad'a ruthfully
Muryarta dakamar zai rusa wayan takwashe da mahaukacin dariyarta.
"My pladin kaima baa tambaya meyasa nake murnaba kamar yadda sauran da basa sona sukayi!"
Runtsa Ido yayi aransa yace hali zanen dutse.
Afili yayi murmushi yace
"I want to know the reason why my princess is this happy all of a sudden!!"yafad'a delightedly
"Guess!"
"Oh no!! Kinsan am not good at guessing."
"Anya kanaja a maths kuwa?"
"Stop beating around the bush fad'i ina jinki."
"Our jamb result is released and ammar yasamu 234 muneer 230 sageer 209 Sarah 215 nikuma 250."
Congratulating nata yayi cikeda farin ciki itakuwa zak'ewa tayi tacigaba da zuba masa shirme yana biye mata.
YOU ARE READING
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
