TAMBAYA 1,312
Assalam alaikum Malam: Malam ni kusan koda yaushe idan nashi bayan gida zankama ruwa sai inga wani farin ruwa mai Yauki agabana wani lokacin kuma ruwan kalarsa kaman madara (amma Wannan din baicika minba) to Malam abin danake tambaya anan ya matsayin sallah ta dakuma azumina
AMSA
Shi wannan shi ake cewa danshin gaban mace wanda galibin mata suna fama dashi kuma basu da ikon kuɓutar da kansu daga shi saboda amfaninsa da Allah ya ajiye a jikin mace don haka magana mafi inganci akansa matuƙar ba sha'awa bace ta kawo shi baya hana ibada. Don haka baya ɓata ibada kuma ba dole bane sai anyi masa tsari mustahabbi ne.
Wannan bayani na cikin fiqhusunnah linnisa'i na Abu malik
Wallahu aalam
Amsawa: Mal Adam Daiyib
YOU ARE READING
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*
Short Story*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA: