*TAMBAYA*
wani ne ya auri mace saiya saketa sakamakon taki yarda da yasadu. da ita anyi anyi taki yarda shine ya saketa aka,bashi kanwarta shine Nace Malam ya halatta Na auri kanwar tatan
Idan mutum matarsa ta mutu ko kuma ya saketa, ya halatta ya auri yar'uwarta?*AMMA*
abinda addini yayi hani dashi shine hada tsakanin yan'uwan lokaci guda, don haka idan har rabuwa ta shiga tsakaninsu ta hanyar mutuwa ko saki, to , alakar auratayya ta kare
Sabida haka ya halatta ya auri yar'uwata.Allah ne mafi sani.
*✍📚Shashen fatawa a bisa Qur'ani, Sunnah da maganganun magabata na ƙwarai (sawtul hikmah)*
18/1/1400.
17/09/2019.
YOU ARE READING
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*
Short Story*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA: