*ZUNUBAI GUDA BAKWAI MASU HALLAKARWA*
*Tambaya :*
Mal. wadanne abubuwa ne guda 6 da annabi yace mu gujesu suna hallakar da dan adam
*Amsa :*
Wa alaikumus salam To dan'uwa abubuwan guda bakwai ne kamar yadda suka zo a hadisin Bukhari mai lamba: 6857 da kuma Muslim a lamba ta : 262, inda annabi s.a.w. yake cewa : ku guji abubuwa guda bakwai masu hallakarwa:
*1. SHIRKA DA ALLAH*
*2. SIHIRI*
*3. KASHE RAI BA TARE DA HAKKI BA*
*4. CIN RIBA*
*5. CIN DUKUYAR MARAYA*
*6. JUYA BAYA WAJAN YAKI*
*7. YIWA MATA KATANGAGGU KAZAFI*
Allah ne mafi sani
*Amsawa:*✍🏻
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
5/3/2014
YOU ARE READING
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*
Kısa Hikaye*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA: