*HUKUNCIN JINKIRTA SALLAR ISHA'I

153 1 0
                                    

*HUKUNCIN JINKIRTA SALLAR ISHA'I*

*Tambaya*

Aslm Malan inatambaya me nene hukunce Wanda yabar sallah icha har inzai kwonta baci      Allah yakarawa Malan lafiya

*Amsa*

Wslm Wrhmtlh Wbrkth
   In namijine shi ya dacene yaje masallaci ayi jam'in sallar isha'i dashi domin shine abinda ANNABI SAW ya lazimta arayuwarsa,
   In kuma mace ce ko kuma namijine da jam'i yasubuce masa to ba laifi yajinkirta har zuwa lokacin kwanciyarsa hasalima yin hakan mustahabbine don wannan hadisin👉🏼

- [عن عائشة أم المؤمنين:] أَخْبَرَتْهُ عن عائِشَةَ، قالَتْ: أَعْتَمَ النبيُّ صَلّى اللَّهُ عليه وسلَّمَ ذاتَ لَيْلَةٍ حتّى ذَهَبَ عامَّةُ اللَّيْلِ، وَحتّى نامَ أَهْلُ المَسْجِدِ، ثُمَّ خَرَجَ فَصَلّى، فَقالَ: إنَّه لَوَقْتُها لَوْلا أَنْ أَشُقَّ على أُمَّتِي وفي حَديثِ عبدِ الرَّزّاقِ: لَوْلا أَنْ يَشُقَّ على أُمَّتِي.
مسلم (٢٦١ هـ)، صحيح مسلم ٦٣٨  •  [صحيح] 
Wato= ANNABI SAW ya jinkirta sallar isha'i zuwa rabin dare sai yazo yayi sai yace "yanzune lokacinta badon zan matsantawa al'ummata ba,
ALLAHU A'ALAM

*via :Abubakar BN Mustafa Biu✍🏽*
14/Almuharram/1441
14/September/2019

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*Where stories live. Discover now