*SAYAR DA KAYA A WURIN DA AKA SAYA !*
*Tambaya :*
mutum ne zai kawo mota wacce tayi hatsari sai wani ya siya misali dubu 600'000 ,to shi wanda ya siyar yana wajan zai ga an siyar da ita kamar million daya.*Amsa :*
Game da tambayarka da ka yi, bai halatta mutum ya sayar da abin da ya saya ba, a wurin da ya yi sayayyar, Annabi s.a.w. ya haramta hakan, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito a hadisi mai lamba ta : 3499,
Sharia ta haramta hakan ne, saboda zai iya bude hanyar hassada da kiyayya tsakanin masu cinikayya.Allah ne mafi sani
*Dr Jamilu Zarewa*
5\6\2015

YOU ARE READING
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*
Short Story*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA: